Gadget Corner, Huawei stock ROMs, Miracle Box, How To Install, Clone Firmware, Android Latest Version, HTC Firmware Flash File, and more information about gadgets for you

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - Welcome to the blog Gadget Corner we provide a lot of latest gadget information that must be very loss for you to miss, now we will discuss first about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we have collected a lot of information to make this article complete for you, Ok please read::

You can also see our article on:


El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..


Articles about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna finished discussed

We think it is enough information about El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna, hopefully the information we give can give benefit for you,

If you feel the information El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna that we provide can provide benefits for others please share with link https://darellsfinancialcorner.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html thank you for visiting our blog page and do not forget to visit other

Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

4 komentar:

  1. As a prolific writer, blogger, and content analyst, I must confess, you've got awesome content in here, I had a good read and I'll check back for more engaging content definitely. Cambridge University Acceptance Rate,

    BalasHapus